Falalar Sahabbai 1

Arrijaal Wannisaa Haularrasul

Jerengigiyar kasusuwa da malam ya karanta littafin Arrijaal wannisa'a haularrasul, tsira da amincin ubangiji su tabbata a gareshi da mutanen gidanshi. Ya fara ne da gabatarwa a kaset uku kafin daga bisani aka fara karanto tarihan,gwanin ban sha'awa ga mai hankali.

Comments